Labarai

Labarai

Kwamishina ya rasu bayan fitowa daga taro da Gwamnan Kuros Riba

Ana tsaka da taron majalisar zartarwa ajali ya kira Abubakar Ewa, wanda shi ne Kwamishinan Yawon Buɗe Ido da Raya Al’adu na Jihar

Gwamnan Bauchi ya miƙa yaran da aka sace ga iyayensu

Gwamnan ya yaba da ƙoƙarin gwamnan jihar Anambra tare da matarsa da rundunan ’yan sandan jihohin biyu wajen ƙwato yaran da aka sace.

An kai hari Fadar Shugaban Ƙasar Chadi

A ranar Laraba ne mayaƙan Boko Haram suka sheka lahira bayan sun kai hari Fadar Shugaban Ƙasa Chadi da ke birnin N’Djamena

Ambaliyar Ruwa: Mutum 24 sun rasu, an tallafa wa magidanta 1,000 a Bauchi

Gwamnan jihar ya ce wannan tallafi na da nufin rage wa waɗanda lamarin ya shafa raɗaɗi.

’Yan sanda sun kama ’yan damfara 5 a Yobe

Rundunar ta gargaɗi jama’a da su zama masu kula da mutanen da ke nuna suna son taimakonsu.