Labarai

Labarai

Ciyaman ya naɗa hadimai 60 a Kano

Shugaban Ƙaramar Hukumar ya yi wa sabbin hadiman fatan alheri.

Boko Haram ta mamaye sansanin sojoji ta sace makamai a Borno

Mayaƙan Boko Haram sun ƙwace sansanin sojin Najeriya inda suka kashe sojoji da ’yan sa-kai suka sace makamai a Jihar Borno

Ɗan ta’adda ya sa wa Zamfarawa harajin N100m

Fiye da rabin al’ummar yankuna 23 sun tsere domin kauce wa harin ɗan ta’adda Dogo Giɗe idan kuɗin da ya nema ba su samu ba

An kori jami’an EFCC 27 daga aiki da saboda almundahana

EFCC na binciken zargin da ake wa wani jami’inta da almundahanar Dala dubu ɗari huɗu

Gwamnan Bauchi ya sallami Kwamishinoninsa

Gwamna Bala Abdulƙadir Mohammed na Jihar Bauchi ya sallami biyar daga cikin Kwamishinoninsa.