Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace Farfesa, sun nemi N10m kuɗin fansa

Jami’ar ba fitar da wata sanarwa kan faruwar lamarin ba.

An kashe mutum 9 an jikkata 4 saboda biskit a Jigawa

An yi ta harbi da kibiya tare da ƙona gidaje inda aka halaka rayuwa tara tare da jikkata wasu a ƙananan hukumomin Jahun da Miga da ke Jihar Jigawa

’Yan sanda sun ƙwato shanun sata a hannun Lakurawa

’Yan sanda sun ƙwato shanun da ’yan ta’addan Lakurawa suka sace a ƙauyen Nastini da ke Jihar Kebbi

Amarya da tsohon saurayinta sun yi yunƙurin kashe ango

Dubun wata amarya ta cika bayan da ta haɗa baki da tsohon saurayinta domin kashe angonta.

Zulum ya rage farashin fetur zuwa N600

Gwamnan Babagana Umara Zulum ya rage farashin litar, an fetur zuwa Naira 600 ga manoma a ƙananan hukumomin da rikicin Boko Haram ya addaba