Labarai

Labarai

’Yan sara-suka sun yi wa tela kisan gilla a Jos

’Yan sara-suka sun caccaka wa wani matashi dan shekara 23 wuka a wuya da kirji har lahira a yayin da yake hanyarsa ta zuwa shagonsa a garin Jos

Bakanuwa ta zama Kwamishinan ’yan sanda

Hauwa ita ce mace ta faro da ta taɓa zama Kwamishinan ‘yan sanda a Jihar Kano.

Sarkin Musulmi ya bayar da umarnin dubin watan Rajab

Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya bayar da umarni ga jama’a da su fara duban watan Rajab wanda ake kira watan Azumin Tsoffi

Jiragen soji sun kashe mayakan ISWAP 32 A Borno

Jiragen rundunar sojin saman Najeriya sun kai hari sansanin ISWAP inda suka halaka mayaƙan ƙungiyar 32 a Jihar Borno a ranar Kirsimeti

A biya mutanen da jirgin soji ya kai wa hari a Sakkwato diyya —PDP

Jam’iyyar PDP ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta biyan diyya ga al’ummar jiragen soji suka kai wa hari a lokacin da suke fatattakar ’yan ta’adda a y