Labarai

Labarai

Yadda aka yi jana’izar mahafiyar Sarkin Machina

A ranar Lahadi aka sallaci mahaifiyar sarkin mai suna Hajiya Hauwa Mai Bukar Machinawa a Fadar Sarkin Machina, da misalin karfe 11 na safe.

Sabon Albashi a Zamfara: Gwamna Lawal ya amince da Naira 70,000

Gwamna ya ce amince da sabon albashin ne don ƙarfafa wa ma’aikatan jihar gwiwa.

’Yan sanda sun ceto mutum 3 daga hannun ’yan bindiga a Nasarawa

An sace mutanen ne a kan hanyar Kaduna zuwa Keffi.

Sanata Barau ya tura ɗalibai 70 karatu ƙasashen waje

Sanatan ya buƙaci ɗaliban su zama jakadu nagari a inda aka tura su karatu.

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda 148, sun kama wasu 258

Rundunar ta jaddada aniyarta na ci gaba da yaƙi da ‘yan ta’adda a faɗin Najeriya.