Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace fasto da iyalinsa, sun nemi N75m a matsayin kuɗin fansa

An sace fasto ɗin da iyalansa yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa Ikaram.

Abba ya dauki daliban Kano da suka kammala karatu a Indiya aiki

Sauran ɗaliban kuma, ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta yi aiki tare da kamfanoni masu zaman kansu don samar musu da ayyuka

Babu sojojin ƙasar waje a yankinmu —Sakkwatawa

Al’ummomin Sakkwato sun ce babu sojojin ƙasar waje a yankunansu kuma babu wani daji ko kauye mai sunan da shugaban ƙasar Nijar ya yi zargin an k

An kama mutum 859 da ceto 46 da aka yi garkuwa da su a Filato – ’Yan sanda

“Taƙaitacciyar ƙididdigar laifuffukan da aka yi a shekarar 2024 ta nuna cewa an samu ƙararraki 794; An kama mutane 859 da ake zargi da aikata laifuka;

Sojoji sun kashe shahararren ɗan bindiga a Zamfara

An kashe Alhaji Ma’oli ne tare da wasu da ake zargin ‘yan tada ƙayar baya ne a ranar Alhamis.