Labarai

Labarai

Tinubu ya sallami Ministan Kudi Wale Edun

Taiwo Oyedele ya zama sabon Ministan Kudi a yayin da Muttaqa Darma ya zama sabon Ministan Gidaje da Raya Birane.

Gwamnatin Kano ta rufe shagon Nagwale mai maganin gargajiya

Hukumar ta umarci wanda ake zargin da ya bayar da sakon neman afuwa a rubuce da kuma bidiyo da sauti, wanda za a yi amfani da shi a matsayin hujja a k

Katsina ta ɗaga darajar hakimai zuwa matakin albashi na 16

Daga yanzu, gwamnati ta daga darajar hakimai zuwa matakin albashi na 16, yayin da Magaddai aka ɗora su a mataki na 10

Kotu ta ki bayar da belin El-Rufai

Magoya bayan El-Rufai sun fashe da kuka bayan kotu ta yi watsi da bukatar belinsa tare da dage sauraron shari’ar zuwa watan Yuni

Maniyyata aikin Hajji 2 daga Kano sun rasu a hatsarin mota

Marigayi Alƙasim ya bar mata biyu da ’ya’ya bakwai, yayin da mahaifiyarsa ta bar ’ya’ya biyar.