Labarai

Labarai

Mutanen da aka kashe a Sakkwato ma da alaƙa da Lakurawa —Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta yi zargin cewa mutanen da jirgin soji ya halaka a Jihar Sakkwato nada alaƙa da ’yan ta’addan Lakurawa.

Kamfanonin waya na shirin ƙara kuɗin kira da na data a 2025

Kamfanonin sadarwar na shirin ƙara kuɗin kiran waya da na data da na tura saƙonni a shekarar 2025

Boko Haram sun jikkata sojoji 6 bayan kai hari da jirgi mara matuƙi

Majiyar ta ce an garzaya da sojojin da suka jikkata zuwa asibiti domin kula da lafiyarsu.

Fashewar tukunyar gas yayi ajalin mutum 1, wasu sun jikkata a Neja

Ɗalibin ya rasu nan take bayan fashewar tukunyar gas ɗin.

An kai hari kan makiyaya an kashe shanu da dama a Filato

‘Yan bindigar sun kai harin yankin inda suka fara harbe-harbe, lamarin da ya sa makiyayan suka gudu suka bar shanunsu.