Labarai

Labarai

Remi Tinubu ta bayar da tallafin buhunan shinkafa 1,000 ga Kiristocin Yobe

Uwargidan Shugaban ƙasar ta yi hakan ne don tallafawa membobin Ƙungiyar Kiristoci don bikin Kirsimeti.

Abba El-Mustapha ya samu lambar yabo kan yaƙi da cin hanci

Jarumin na Kannywood ya yi alƙawarin ci gaba da yaƙi da cin hanci da rashawa a jihar.

An horar da mutum 500 dabarun adana ruwa don inganta muhalli a Gombe

An buƙaci mahalarta taro su nuna ƙwarewa kan dabarun da aka koyar da su.

PCAACC ta karrama matashin da ya tsinci dala 10,000 a Kano

Hukumar ta ba su lambar yabo ta gwarazan yaƙi da cin hanci.

Mutum 3 sun mutu yayin da tanka ta murƙushe adaidaita sahu a Jos

FRSC ta tabbatar da faruwar lamarin a daren ranar Litinin.