Majalisar dokokin Filato ta amince da kasafin kuɗin 2025
Majalisar ta amince da kasafin ne bayan yin nazari da kuma gabatar mata da rahoto.
Labarai
Majalisar ta amince da kasafin ne bayan yin nazari da kuma gabatar mata da rahoto.
’Yan bindiga sun ƙwace wa wani magidanci kayan abincin da lemon kwalba da ya saya domin bikin Kirsimeti a yankin Ƙaramar Hukumar Kachia a Jihar Kaduna
Mutanen da kotu ba ta samu da kowane irin laifi ba ne kaɗai suka cancanci shirin sauya tunanin tubabbun ’yan ta’adda
Mutanen da Gwamnati ta gurfanar a kotu kan aikata ta’addanci tare da Bello Turji sun musanta zargin da ake musu.
Gwamnan ya ce gwamnatinsa ta ɗauki mataki ne domin kawo sauye-sauye a ɓangaren sarautar gargajiya a jihar.