Sojojin ruwa sun gina wa al’ummar Zariya asibiti kyauta
Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta ba wa al’ummar yankin Samaru da ke Karamar Hukumar Zariya gudummawar cibiyar kula da lafiya a matakin farko
Labarai
Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta ba wa al’ummar yankin Samaru da ke Karamar Hukumar Zariya gudummawar cibiyar kula da lafiya a matakin farko
Etsu Nupe na Lokoja, Emannuel Akamisoko Dauda-Sekila, ya tsallake rijiya da baya
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Laraba da Alhamis na wannan makon a matsayin ranakun hutun Kirsimeti.
Aƙalla mutum 213 ne suka rasu wasu da dama suka jikkata a sakamakon turereniya a sassan Najeriya a shekaru 11 da suka ta gabata.
Kowacce daga cikin rusassun ma’aikatun biyu an ware mata kuɗaɗen manyan ayyuka da albashi da kuma na ayyukan gudanarwa