NNPC ya rage farashin fetur zuwa N899
Kamfanin Mai na Kasa (NNPC) ya rage farashin litar fetur zuwa Naira 899 daga N1,020.
Labarai
Kamfanin Mai na Kasa (NNPC) ya rage farashin litar fetur zuwa Naira 899 daga N1,020.
Rahotanni sun nuna cewar lamarin ya auku ne da safiyar ranar Asabar.
Ana fargabar ’yan sanda uku sun mutu wasu kuma na kwance a asibiti bayan wata tirela ta auka musu a bakin aikinsu
Kwantainoni 54 maƙare da kekunan ɗinki mallakin tsohon Gwamnan Bankin CBN, Godwin Emefiele, aka kwace a wani katafaren ɗakin ajiyar kaya
Za a sayi tayoyin Naira miliyan 165 da kayayyakin motsa jiki na Naira miliyan 101 a Fadar Shugaban Ƙasa a kasafin 2025