Labarai

Labarai

Mutum ɗaya ya mutu 4 sun jikkata bayan fashewar bam a Neja

“Mutane biyu da suka garzaya daga Bassa don yin agaji sun sake taka wani bam ɗin a kusa da wurin da yarana suke.  Abin takaici, ɗaya ya rasa ran

Dangote ya rage farashin man fetur zuwa N899

Matatar mai ta Dangote ta rage farashin man fatur zuwa Naira 899.50k kan kowace lita.

Ainihin dalilin tsadar albasa a Nijeriya

Na je saya a kasuwa, amma na dawo ban saya ba, tsadar ta yi yawa. Albasa ’yar kaɗan sai ka ji ana maganar dubbai.”

Ana fargabar mutuwar yara da yawa a turmutsitsi a Ibadan

An kai yaran da suka jikkata zuwa asibitoci daban-daban a Ibadan.

Manufofina sun fara farfaɗo da tattalin arziƙin Najeriya — Tinubu

Shugaban ƙasa ya kuma ce kasafin kuɗin 2025 zai mayar da hankali kan abubuwa masu muhimmanci.