Labarai

Labarai

Manufofina sun fara farfaɗo da tattalin arziƙin Najeriya — Tinubu

Shugaban ƙasa ya kuma ce kasafin kuɗin 2025 zai mayar da hankali kan abubuwa masu muhimmanci.

An ƙulla sabuwar alaƙa tsakanin Sanata Lamido da PDP a Sakkwato

Magoya bayan Sanata Lamido, suna ganin matakan da yake dauka za su kai shi ga nasara.

Wayoyi Miliyan 25 Aka Sace Cikin Shekara 1 a Najeriya – NBS

Rahoton, ya kuma nuna cewa sama da mutum miliyan 17 ne, suka rasa wayoyinsu a tsakanin wannan lokacin.

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Sabbin Kwamishinoni 7

Amincewar na zuwa ne bayan sauye-sauye da Gwamna Abba ya yi a majalisar zartarwarsa a jihar.

Kisan Gombe: Majalisa ta umarci jami’an tsaro su ɗauki mataki

Majalisar ta buƙaci Gwamnatin Tarayya ta kafa rugagen zamani a jihohi 36 don inganta tsaro da haɓaka rayuwar makiyaya da manoma.