Labarai

Labarai

SON ta gargadi masana’antu kan bi ka’idoji wajen sarrafa kayayyaki

Hukumar ta bayyana haka ne lokacin bikin bayar da takardar shaida ga kamfanoni 52 cika ƙa’idojin a Kano.

’Yan bindiga sun harbe malamin Jami’ar UNIZIK, sun sace motarsa

Maharan sun tsere da motar malamin bayan harbe shi har lahira.

Babu sansanin Sojin Faransa a Maiduguri — Sojoji

Ya bayyana cewa babu gaskiya a zancen, kuma bidiyon da ake yaɗawa ba shi da alaƙa da sojojin Faransa.

’Yar Arewa ta zama mace ta farko mai tuƙa jirgin Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya

’Yar Jihar Filato ta kafa tarihin zama mace ta farko matukiyar jirgin rundunar sojin ruwan Nijeriya

Gwmanati ta ware N263bn don gina tashoshin lantarki a Sakkwato da wasu 4

Majalisar Zartaswa ta Ƙasa ta amince da kashe Naira biliyan N262.75 domin gina tashoshin lantarki a biranen Sakkwato da wasu wurare huɗu