’Yan Yahoo 159 ’yan kasar waje da ’yan Nijeriya 599 sun shiga hannun EFCC a rana guda
A rana guda ’yan Yahoo 792 ’yan kasashen waje da ’yan Nijeriya suka shiga hannun Hukumar EFCc kan damfara ta intanet da sunan soyayya ko harkar Kirift
Labarai
A rana guda ’yan Yahoo 792 ’yan kasashen waje da ’yan Nijeriya suka shiga hannun Hukumar EFCc kan damfara ta intanet da sunan soyayya ko harkar Kirift
An kashe ’yan ta’adda akalla 8,034 daga cikin mutane 30,313 da dubunsu ta cika a shekarar nan ta 2024
Rahotanni, sun nuna cewa rikicin ya samo asali ne sakamakon wata taƙaddama tsakanin mambobin cocin biyu.
Kakakin hukumar, ya ce maza na barin matansu da ’ya’yansu ba tare da kula ba, inda suke amfani da talauci da matsin tattalin arziƙi a matsayin hujja.
Rundunar ta kuma ƙwato wayoyi 25 da ake zargin na sata ne a hannunsu.