Labarai

Labarai

IPMAN ta buƙaci matatar Dangote ta rage farashin man fetur

Ƙungiyar ta bayyana cewa farashin dakon man daga ƙasashen waje ya sauka zuwa Naira 900.28 kan kowace lita.

An yanke wa ’yan ta’adda 200 hukuncin kisa da ɗaurin rai-da-rai

An yanke wa ’yan ta’adda da masu ɗaukar nauyinsu sama da 200 hukuncin kisa da ɗaurin rai-da-rai a cibiyar da ake tsare da su a Nijeriya

Mutane 20 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Kogin Binuwai

Ana fargabar mutane akalla 20 sun rasu a wani hatsarin kwalekwale a Kogin Binuwai a ranar Asabar.

An tsare wata mata kan zargin kashe ’yarta da maganin ɓera a Kaduna

Alƙalin kotun, Samson Kwasu, ya ce kotun ba ta da hurumin sauraron shari’ar. 

Gobara: Gwamnatin Yobe ta tallafa wa ’yan kasuwar Damaturu da Gashua

SEMA ta ba su tallafin buhun shinkafa guda 200 domin rage musu raɗaɗi.