Majalisa ta dakatar da Wike daga yin rusau a Abuja
Majalisar ta kafa kwamiti mai mambobi takwas domin bincikar yadda Wike ya rushe wa mutane kadarori.
Labarai
Majalisar ta kafa kwamiti mai mambobi takwas domin bincikar yadda Wike ya rushe wa mutane kadarori.
Marigayi Hon. Enema Paul wanda shi ne tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar ya rasu ne a Abuja a taba ranar Asabar.
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun halaka mayaƙan Lakurawa da dama tare da lalata sansanoninsu 22 a Jihar Sakkwato
An garzaya da jaririyar zuwa Babban Asibitin Zonkwa inda ta rasu a washegari
Tirelar ɗauke da kaya wacce birkinta ya ƙwace ta murƙushe Keke NAPEP, inda nan take ta kashe biyu daga cikin fasinjojin.