Labarai

Labarai

Gobara ta kashe miji da matarsa a Kano

Muhammad da matarsa Fatima, hayaƙin ne ya hana su fita, an kuɓutar da su a sume da raunin ƙuna a wasu sassan jikinsu, daga baya kuma aka tabbatar da m

Tinubu ya naɗa sabon shugaban Hukumar gidan gyaran hali ta Nijeriya

Naɗin nasa ya biyo bayan ƙarewar wa’adin Shugaban Hukumar na yanzu, Haliru Nababa.

Kotu ta ba da belin Yahaya Bello kan N500m

Babbar Kotun Tarayya ta bayar da belin tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello a kan Naira miliyan 500 a shari’ar zargin sa da karkatar da Naira

Majalisar Shura: Abba ya naɗa manyan malamai 46 a Majalisar Ƙoli

Gwamna Abba ya naɗa manyan malaman Musulunci 46 daga ɗariku daban-daban tare da ƙwararru daga fannoni daban-daban a matsayin majalisar ƙoli ta jihar K

Yau ce Ranar Shan Fura ta Duniya

A Juma’ar nan, 13 ga Disamba ake bukin Ranar Shan Fura ta Duniya ta farko a tarihi.