Labarai

Labarai

Mahara sun kashe mutum sun ƙona gidaje a Gombe

Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun kashe wani tare da ƙona gidaje da kayan abinci sannan suka sace dabbobi da ba a san adadinsu ba a Ƙaramar Huku

Gwamnoni 36 sun amince da kafa ’yan sandan jihohi

Gwamnonin jihohi 36 sun yi ittifakin kafa ’yan sandan jihohi da nufin shawo kan matsalar tsaro

Gobara ta cinye kamfanin shinkafa ƙurmus a Kogi

Gobara ta laƙume wani kamfanin shinkafa ƙurmus a yankin Ega-Idah, Hedikwatar Ƙaramar Hukumar Idah a Jihar Kogi.

Iyalan Bello Boɗejo sun buƙaci sojoji su sake shi

Iyalan Shugaban Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah Kyautal Hore, Alhaji Bello Boɗejo sun bukaci Shugaba Tinubu Tinubu ya sa baki sojoji su sako shi

Buhari ya yi iya ƙoƙarinsa na shugabancin Nijeriya –  Ooni

Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, ya yaba wa Muhammadu Buhari bisa ƙoƙarin da ya yi a lokacin da yake shugabancin Nijeriya.