Labarai

Labarai

Tsadar rayuwa: Malaman jami’a sun koma kwana a ofis

Malaman jami’o’in gwamnati a Nijeriya sun koma kwana a ofisoshinsu saboda tsadar mai da tashin gwauron zabon kayan masarufi a kasar

Naja’atu da Bafarawa sun kafa sabuwar tafiyar matasan Arewa 

Bafarawa ya ce, “Lokaci ya yi da matasa za su karɓi jagoranci. Idan aka ba su dama, za su taka rawar gani…

Hisbah ta kama katan 200 na barasa a tashar mota a Sakkwato

Jami’an Hukumar Hisbah sun kama sama da katan 200 na barasa a babbar tashar motar Sakkwato. A lokacin da yake yi wa manema labarai bayani a ranar Lara

Fintiri ya rage ikon Lamiɗon Adamawa zuwa ƙananan hukumomi 3

Gwamantin jiahr ta rage ƙarfin ikon Lamiɗon Adamawa zuwa ƙananan hukumomi uku ta karɓe shugabancin Majalisar Sarakunan Jihar daga hannunsa

Abba ya bai wa Hajiya Mariya Galadanchi tallafin N2m

Gwamnan ya ba ta tallafin ne domin kula da lafiyarta.