Labarai

Labarai

Mun mayar da yara miliyan 1.5 makaranta a Borno – Zulum

Gwamnan ya ce adadin yaran na wakiltar kashi 70 na yara miliyan 2.2 da aka gano ba sa zuwa makaranta a jihar.

Mutum 6 sun mutu a wani sabon hatsarin mota a Jigawa

Hatsarin ya faru ne da daren Talata, a kan titin Auyo-Adiyani da ke Ƙaramar Hukumar Guri.

Sojoji sun kama ƙasurguman ’yan bindiga 2, sun ƙwato alburusai a Filato

Rundunar ta bayyana cewa samamen na cikin ƙoƙarin tabbatar da zaman lafiya a lokacin bukukuwan ƙarshen shekara.

Yadda aka kama gungun barayin motoci a Sakkwato

An taba kama daya daga cikin barayin motocin kan satar motoci uku, kuma yanzu da zaran an kammala bincike za a kai su kotu,” in ji ‘yan sa

Shugaban Karamar Hukumar Katcha ta Jihar Neja ya rasu

Allah Ya yi wa Shugaban Karamar Hukumar Katcha ta Jihar Neja, anlami Abdullahi Saku, a hatsarin mota.