Dawowar rikicin daba ta addabi Kanawa
Kanawa sun bayyana damuwa kan dawowar rikicin ’yan daba da kuma yadda matsalar ke yin ajalin rayuka da kuma asarar dukiyoyin jama’a a birnin Kan
Labarai
Kanawa sun bayyana damuwa kan dawowar rikicin ’yan daba da kuma yadda matsalar ke yin ajalin rayuka da kuma asarar dukiyoyin jama’a a birnin Kan
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bai wa ’yan banga da mafarauta kyautar babura don kyautata harkar tsaro a jihar.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna, ta samu nasarar dakile ayyukan masu garkuwa da mutane tare da kashe mutum ɗaya daga cikinsu.
Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Ƙasa (NHRC), ta ce rikice-rikice da matsalolin tattalin arziƙi suna ƙara haddasa take haƙƙoƙin ɗan Adam a Jihar Yobe.
Kotu ta tura tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello zuwa Gidan Yarin Kuje kan almundahanar Naira biliyan 110.4.