Atiku ya taya Mahama murnar lashe zaɓen Ghana
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya aike da saƙon taya murna ga, John Dramani Mahama, kan nasarar lashe zaɓen ƙasar Ghana.
Labarai
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya aike da saƙon taya murna ga, John Dramani Mahama, kan nasarar lashe zaɓen ƙasar Ghana.
Wani manomi mai suna Isyaku Gambo, ya rasa ransa bayan da wani bam ya tashi a kusa da garin Bassa, da ke Ƙaramar Hukumar Shiroro a Jihar Neja.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi sauye-sauye a jerin shugabannin sabuwar Hukumar Raya Arewa maso Yamma da ya naɗa a bayan nan. A makon nan ne Shugaba T
Ministoci biyu na Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, tare da tawagar APC, sun isa Jihar Kano, domin halartar taron bai wa matasa da mata 1,000 talla
Wata gobara da ta tashi a daren ranar Alhamis ta ƙone aƙalla shaguna 30 a wata kasuwa ds ke Jihar Nasarawa, inda ta janyo asarar miliyoyin Naira.