Labarai

Labarai

Mutum biyu sun shiga hannu kan safarar makamai a hanyar Zariya

Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta bayyana cewa ta samu nasarar kama wasu mutane biyu da zargin safarar makamai. Kakakin rundunar, ASP Mansur Hassan

Dubun mai damfarar masu cirar kudi a ATM ta cika

Wani matashi da ke yaudarar masu zuwa cire kudi a na’urar cirar kuxi ta banki (ATM) ya kwashe musu kudade ya shiga hannu a yankin Daura da ke Ji

Ma’aikacin banki da ke sace kudin kwastomomi ya shiga hannu

Jami’in kula da na’uar cirar kudi (ATM) na Bankin Access ya shiga hannu kan sace kudade daga asusun musu ajiya

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta mayar wa Muhuyi Magaji muƙaminsa

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta rushe dakatarwar da aka yi wa Shugaban Hukumar Yaƙi da Rashawa ta Kano, Muhuyi Magaji daga kan muƙaminsa.

Tinubu ya yi sabbin naɗe-naɗe

Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Farfesa Abdullahi Yusuf Ribadu, a matsayin sabon Shugaban Hukumar Kula da Jami’o’i ta Najeriya (NUC). Haka na ƙunshe cikin