Labarai

Labarai

Karin aure: Maza ku yi adalci, mata ku daina tsoro —Malamai

Malamai sun shawarci mata su daina jin tsoron idan mazajensu za su kara aure, suna masu kira ga magidanta su yi adalci a tsakanin iyalansu

Uwargidan Zulum ta raba wa nakasassu 400 tallafi a Borno

Uwargidan Gwamnan Borno, Dokta Falmata Babagana Umara Zulum tare da hadin gwiwar Ma’aikatar Mata ta Jihar Borno sun ƙaddamar da rabon kayayyaki ga nak

Jirgin mataimakin Zulum ya kama da wuta a sararin samaniya

Fasinjoji kimanin 100 ciki har da Mataimakin Gwamnan Borno, Umar Usman Kadafur, sun tsallake rijiya da baya, bayan jirgin Kamfanin Max Air da suke cik

Mun kashe ’yan ta’adda 8,000 a bana — Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kashe ’yan ta’adda 8,034 daga farkon wannan shekara ta 2024 zuwa yanzu.

’Yan Majalisar Tarayya 5 sun sauya sheƙa zuwa APC

’Yan Majalisar Wakilai guda biyar daga manyan jam’iyyun adawa na PDP da LP sun sauya sheka zuwa APC