Labarai

Labarai

Gwamnan Sakkwato ya raba kekunan guragu 500

Gwamnan Sakkwato ya raba wa guragu 500 kekuna a wani bangare na bikin Ranar Nakasassu ta Duniya a jihar.

Dubun ’yan sanda ta cika kan sace N43m a hannun direba

Dubun wasu ’yan sanda huɗu ta cika kan sace Naira miliyan 43 da suka ƙwace a hannun wani direban kamfanin dakon kaya a Abuja

Lakurawa ne suka dasa bom a Zamfara —’Yan sanda

’Yan sanda sun bayyana cewa mayaƙan Lakurawa ne suka dasa bama-baman da suka halaka matafiya a yankin Ɗansadau da ake Jihar Zamfara

Kotu ta yanke wa miji da mata hukuncin rataya a Jigawa

Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Jihar Jigawa ta yanke wa wani miji da mata, da wasu ’yan uwanta biyu — namiji da mace—  hukuncin kisa ta hanyar ratay

Miji ya karya ƙafa da hannun matarsa saboda fita ba da izininsa ba a Sakkwato

Ana zargin cewa wani magidanci a ƙauyen Durbawa da ke Ƙaramar Hukumar Kware ta Jihar Sakkwato ya karya ƙafa da hannun matarsa saboda ta je asibiti ba