Labarai

Labarai

Hatsarin mota ya lakume rayukan fasinjoji 12 a Yobe

Aƙalla fasinjoji 12 ne da suka haɗa da maza 10, mata biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon  wani hatsarin mota da ya auki a kan titin Baimari zuwa Gei

Bom din ’yan bindiga ya kashe fasinjoji 12 a Zamfara

Karo na biyu ke nan cikin mako guda fasinjoji suke rasuwa bayan motocin haya suke ciki sun taka bom din da ‘yan ta’adda suka dasa a Jihar

Sarkin Musulmi ya nemi gwamnati ta hukunta masu daukar nauyin ta’addanci

Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci gwamnati ta fallasa tare da hukunta masu daukar nauyin ayykan ta’addanci

Sanatocin Arewa sun nemi a janye kudurin dokar harajin Tinubu

Sanatocin Arewa sun nemi a janye sabbin kudurorin dokar harajin da Tinubu ya mika wa majalisar

Gobara ta ƙone kasuwa a Kwara

Wata gobara da ta tashi a kasuwar Ita Amodu da ke kan titin Old Yidi a Jihar Kwara, ta lalata dukiyar miliyoyin kuɗi.