Labarai

Labarai

Gobara Ta Tashi A Kasuwar Bayan Tasha Da Ke Damaturu

Wata shu’umar gobara ta tashi a Kasuwar Bayan Tasha da ke garin Damaturu a Jihar Yobe

Yadda aka kashe ’yan sanda 229 a Nijeriya —Bincike

A shekarar 2023 kadai an yi wa ’yan sanda 118 kisan gilla, wasu 111 kuma aka kashe su a watanni 10 na farkon shekarar 2024 da muke ciki.

Gobara ta yi ajalin jami’in Kwastam da Iyalansa 5 a Osun

Jami’in da iyalinsa biyar sun rasu nan take.

Gasar Kayan Dandano Na Onga ‘Taste The Milions’ Yana Canza Abinci Zuwa Nau’ika Da Yawa

Bikin garabasar kayan dandano na Onga mai taken ‘Taste the Milions Promo’ na ci gaba da samar da farin ciki, ga dubban masu amfani da shi cikin aminci

Sarki Aminu Bayero ya musuluntar da mutum 150 a Takai

Sarkin, ya roƙi gidauniyar Ganduje ta samar da malaman da za su koyar da mutanen yadda za su yi ibada.