Labarai

Labarai

Majalisar Wakilai ta amince da naɗin Babban Hafsan Sojin Ƙasa

Majalisar Wakilai ta amince da naɗin Laftanar Janar Olufemi Oluyede a matsayin Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan gabatar da

Kotu za ta karɓi shaidar wakilin Aminiya a shari’ar garkuwa da mutane

Wata Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke zama a yankin Dogarawa na Ƙaramar Hukumar Zariya, na shirin karɓar shaidar ɗaya daga cikin wakilan Aminiya a shar

An daƙile harin ’yan ta’adda a Borno

Rundunar ’yan sandan Jihar Borno ta yi nasarar daƙile wani hari da ‘yan ta’addan Boko Haram da ISWAP suka kai a ƙauyen Malari da ke Ƙaramar Hukumar Ko

An kama matashi kan luwaɗi da yara 12 a Jigawa

Wani matashi mai shekaru 25 ya faɗa komar ’yan sanda kan zargin zakke wa wasu yara maza 12 a garin Basirka da ke Ƙaramar Hukumar Gwaram ta Jihar Jigaw

Buni ya raba N2.93 ga mutanen ambaliyar Yobe ta shafa

Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni ya kaddamar da rabon tallafin Naira biliyan 2.93 ga mutane 40,000 da ambaliyar ruwa ta shafa da kuma kananan ’yan kasuwa a