Farashin man fetur zai sauko a Nijeriya —’Yan kasuwa
’Yan kasuwa sun bayyana ƙwarin gwiwar cewa farashin fetur zai ragu a Nijeriya sakamakon fara lodin tataccen mai daga Matatar Fatakwal
Labarai
’Yan kasuwa sun bayyana ƙwarin gwiwar cewa farashin fetur zai ragu a Nijeriya sakamakon fara lodin tataccen mai daga Matatar Fatakwal
Ƙungiyar ta koka kan yadda ake yawan garkuwa da mutane a yankin.
A safiyar Talata Matatar Man Fetur ta Fatakwal ta fara aiki inda ake sa ran fara sayar da man ga ’yan kasuwa
A safiyar Talata ce Hukumar ta rufe Rassan bankunan Unity da FCMB da Bankin Manoma (BOA) a garin Kaduna kan rashin biyan haraji
An gudanar da taron ƙaddamar da gasar Al-Kur’ani ne a ranar 25 ga Nuwamba, 2024, a Massallaci na Daya Nasarawa Demsa