Labarai

Labarai

Gwmanatin Kano ta rufe kamfanonin Ɗantata da Mangal

Gwmanatin Kano ta rufe kamfanin jiragen sama na Max Air mallakin surukin Kwankwaso da kamfanin Ɗantata kan taurin bashin kuɗaɗen haraji

An kama mutum 523 kan satar mutane da ƙwacen waya a Kaduna

Mutane 532 sun shiga hannu kan zargin garkuwa da mutane da ƙwacen waya da kuma fashi da makami, inda aka ƙwato muggan makamai da dukiyoyin jama’

Yadda Tinubu zai gabatar da kasafin 2025

Me kuka fi so kasafin 2025 na Naira tiriliyan 26.1 da Tinubu zai gabatar wa majalisa ya fi ba wa muhimmanci?

Ambaliya: Zulum ya raba kayan abinci a Ngala

Gwamnan ya raba kayan abincin don rage sa jama’a radaɗin ambaliyar ruwa.

Kashi 59 na mata na fuskantar cin zarafi a Gombe – Matar Gwamna

Uwargidan ta ce dole ne masu ruwa da tsaki su haɗa hannu domin kawo ƙarshen cin zarafin mata da ƙananan yara a jihar.