Labarai

Labarai

Buni ya amince da N70,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gwamnan ya ce sabon albashin zai fara aiki daga watan Disamban 2024.

Sarkin Beli ya rasu bayan shafe shekara 91 a kan mulki

Ya rasu yana da shekara 111 a duniya, bayan ya shafe shekara 91 a kan karagar mulki.

Mahara sun kashe mutane 30 a hare-haren Benuwe

An fargabar wasu makiyaya daga ƙasashen waje sun halaka mutane 30 a jihar Binuwai

An ɗaure matashi shekara 8 kan satar wayar taransufoma

Kotu ta yanke wa matashi ɗaurin shekara takwas kan satar babba wayar taransufoma

An kama su kan fille kan ɗan acaɓa da sace baburinsa

Kotu ta tsare wasu mutane uku da suka yaudari wani ɗan acaɓa suka fille kansa tare da sace baburinsa