Labarai

Labarai

Tsohon Shugaban Jama’atu Nasril Islam ya rasu

Ɗaya daga cikin fitattun shugabannin addini kuma tsohon ma’aikacin gwamnati, Alhaji Jafaru Makarfi ya riga mu gidan gaskiya. Garkuwan Zazzau, Alhaji S

An tsare shi kan zargin yin luwaɗi da ’ya’yan maƙwabcinsa 5 a Zariya

Yaran sun tabbatar da cewar wanda ake zargin ya yaudare su ta hanyar ba su alawa.

DSS ta kama jami’in hukumar agaji na bogi

Hukumar tsaro ta DSS ta kama wani mutum da aka gano yana jagorantar wata ƙungiya mai zaman kanta mara rajista a yankin Neja Delta. Mista Kennedy Tabuk

Kashi 63 na ’yan Najeriya ba su samun wadataccen abinci saboda talauci — NBS

Hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ta ce wani bincike da ta gudanar ya gano cewa kashi 63.8 cikin 100 na gidajen ƙasar na cin abinci ɗan kaɗan saboda r

Sojojin Nijeriya sun kora Lakurawa zuwa Nijar

Sojojin Nijeriya suka ragargaji mayaƙan Lakurawa sai da suka tsere da kyar suka bar Nijeriya