Labarai

Labarai

Ƙungiyoyin PDP 293 sun koma APC a Yobe

Ciyaman da ƙungiyoyi 293 na Jam’iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa APC a Ƙaramar Hukumar Potiskum.  

Tsagin Wike na PDP zai tsayar da ɗan takarar da zai ƙalubalanci Tinubu 

Rahotanni sun nuna cewa Wike ya kasance mai goyon bayan Shugaba Tinubu, inda a wata tattaunawa ya bayyana a cewa PDP ba ta da ƙarfin kudi da zai iya ɗ

Sibil Difens ta lalata gidan sayar da jarirai, ta ceto mutum 28 a Legas

Jami’an hukumar sun samu nasarar latata gidan, bayan samun bayanan sirri.

’Yan Bindiga sun sace mutum 10, sun harbe 2 a Sakkwato

Bayan sace mutum 10 sun sace wasu mutane biyu.

Da gangan jiragen soji suka kai hari Kasuwar Jilli —Minista

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa harin bam da rundunar sojin saman Najeriya ta kai a Kasuwar Jilli, Ƙaramar Hukumar Gubio a Jihar Borno, ba kuskure b