Labarai

Labarai

Sojojin Nijeriya sun kora Lakurawa zuwa Nijar

Sojojin Nijeriya suka ragargaji mayaƙan Lakurawa sai da suka tsere da kyar suka bar Nijeriya

Rikicin manoma da makiyaya ya ci rai 3 a Nasarawa

Aƙalla mutane uku ne suka rasu a wani sabon rikicin manoma da makiyaya a yankin Dogon Duste da ke Jihar Nasarawa

Matsalar wuta: Ƙananan ’yan kasuwa sun sauya dabara

Ƙanana da matsakaitan ’yan kasuwa sun koma amfani da wasu hanyoyin samun wutar lantarki sun haƙura da ta gwamnati.

Gwamnan Bauchi ya gabatar da kasafin N465bn na 2025

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulƙadir  Mohammed, ya gabatar da ƙudurin kasafin kuɗi na shekarar 2025 na N465,850,248,317 ga Majalisar dokoki do

HOTUNA: Bala Mohammed ya gabatar da N465bn Kasafin Kuɗin Bauchi na 2025

Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya gabatar da N465,850,248,317 a matsayin Kasafin Kuɗin Jihar Bauchi na shekarar 2025. Gwamnan wanda ya yi wa kasafin