Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace mutum 30 a Katsina

Ana fargabar cewa ’yan bindiga sun sace aƙalla mutum 30 da suka haɗa da maza da mata tare da dabbobi masu yawa a Jihar Katsina. BBC ya ruwaito cewa wa

Direbobin manyan motoci sun buɗe hanyar Abuja zuwa Lokoja

Bayanai da ke fitowa daga garin Abaji da ke kan hanyar Lokoja zuwa Abuja na cewa direbobin manyan motoci sun buɗe hanyar bayan rufewar da suka yi wadd

Mai gida ya sallami ‘kiya-teka’ kan ƙara kuɗin haya

Wani mai gida ya zaftare rabin kuɗin haya tare da sallamar kiya-tekan gidansa saboda ƙara kuɗin haya ba da izininsa ba

An harbe lauya har lahira a Binuwai

’Yan bindiga sun harbe wani lauya har lahira a garin Otukpo da ake Jihar Bibuwai.

An haramta wa malami wa’azi kan zargin aƙidar Boko Haram

Gwamnatin Neja ta sanya takunkumin wa’azi tare da rufe makarantun wani malami, kan zargin sa da yaɗa aƙidu irin na ’yan Boko Haram.