Zaɓen Ondo: Ɗan takarar PDP ya garzaya kotu
Ɗan takarar na PDP ya ce bai gamsu da sakamakon zaɓen Gwamnan Jihar da INEC ta ayyana ba.
Labarai
Ɗan takarar na PDP ya ce bai gamsu da sakamakon zaɓen Gwamnan Jihar da INEC ta ayyana ba.
Hadiman guda biyu za su kula da harkokin da suka shafi doya, yalo da kuma attaruhu.
Mutum daya ya rasu wasu 60 na karbar magani bayan an garzaya da su asibiti a sakamakon bullar cutar Kwalara a yankin Karamar Hukumar Kanam da ke Jihar
Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya Asabe Balarabe ta bayyana cewa mutum 1, 160 ne annobar ta sama, amma 25 daga cikinsu sun rasu, wasu 15 sun
Alaramma Abdulhalim Yunus da Hafiza Amina Idris Tahir sun zama Gwarazan Shekara na Gasar Alkur’ani na shekarar 2024 a Jihar Kogi.