Labarai

Labarai

Lakurawa: Yadda sojoji ke aikin murkushe ’yan ta’adda

Ministan tsaro ya ce al’ummar yankunan da Lakurawa suka addaba a Jihar Kebbi shaida ne a kan yadda sojoji suka ragargaji mayakan suka fatattake

Zargin kwartanci: Kotu ta wanke Kwamishinan Jigawa

Kotun ta ja hankalin Hisbah kan gudanar da bincike kafin gurfanar da mutum a kotu.

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Maharan sun hana manoman yankin girbe amfanin gonarsu.

Kasuwar Laranto da ke Jos ta yi gobara

Gobarar da ta tashi a cikin dare ta laƙume dukiyar miliyoyin Naira a Kasuwar Laranto da ke Jos, Jihar Filato.

Ɗan shekara 60 ya rasu bayan faɗawa a rijiya a Kano

Wani direba ɗan shekara 60 ya rasu bayan ya faɗa a cikin rijiya a kan titin Haɗeja Road da ke Kano.