Labarai

Labarai

Yadda sojoji suka kashe ’yan ta’adda 481 suka kama 741 a wata guda

Sojojin Nijeriya sun halaka ’yan ta’adda 481, sun kama 741 tare da ceto mutane 492 da aka yi garkuwa da su a cikin wata guda

Yau za a yi jana’izar Janar Lagbaja

A Juma’ar nan za a gudanar da Jana’izar Soji ga tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Nijeriya, Laftanar-Janar Taoreed Lagbaja.

Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci taron Majalisar Zartarwa a Fadar Gwamnatin Najeriya ta Villa da ke Abuja yau Alhamis, 14 ga watan Nuwamba. Mata

Zulum ya kaddamar da taron gyara karatun tsangaya a Borno

Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum, ya kaddamar da taron gyara tsarin harkokin ilimin Almajiranci da aka fi sani da tsangaya a Arewacin Najeriya. Tar

’Yan bindiga sun sace mutane, sun kashe wasu 2 a Sakkwato

’Yan bindiga sun sace mutane da dama a kauyen Tsululu kan hanyarsu ta zuwa Sakkwato daga Sabon Birni a Jihar Sakkwato bayan sun harbe direban motar ha