Labarai

Labarai

Lakurawa sun tsere bayan sojoji sun ragargaje su a Kebbi

Mayaƙan Lakurawa sun arce daga yankin Jihar Kebbi bayan sojoji sun yi musu luguden wuta.

’Yan bindiga sun lalata tashar wutar lantarkin da ake ginawa a Kogi

Hukumar Dakon Wutar Lantarki ta Najeriya TCN ta sanar da cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari wata ƙaramar tashar dakon wutar lantarki da ake ginawa ma

An kama masu satar mutane 5 da boka a Kaduna

Rundunar ta kama waɗanda ake zargin ne bayan samun bayanan sirri.

Kotu ta kori karar neman hana dalibai sanya hijabi

A karo na biyu cikin wata shida ke nan da hukumar makarantar da ke neman hana dalibanta sanya hijabi take shan kaye a kotu.

’Yan kwangila ne dalilin ɗauke wutar lantarki —EFCC

Shugaban EFCC ya ce, “idan kuka ga sakamako binciken da muka gudanar a ɓangaren lantarki sai kun zubar da hawaye. Ingancin na’urorin samar wuta