Labarai

Labarai

Zaɓen Ondo: Atiku ya gargaɗi INEC kan tafka maguɗin zaɓe

Atiku ya ce jam’iyyar PDP ta za ta lamunci maguɗin zaɓe daga hukumar INEC ba.

Mutum 10 sun rasu a hatsarin mota a Jigawa

Direban motar da fasinjoji tara sun rasu a take, bayan hatsarin ya auku.

Abba da manyan mutane za su halarci auren ’yar Kwankwaso a Kano

Abba ne zai bayar da auren ‘yar Kwankwaso a ranar Asabar.

Kayan tiriliyan N1.24 sun yi kwantai a wata 6 a Nijeriya — Rahoto

Masana’antun Nijeriya sun yi kwantan kayan Naira tiriliyan 1.24 a wata shida na farkon shekarar nan ta 2024 da muke ciki.

Masu hakar ma’adinai 13 sun rasu bayan ruftawar kasa a Filato

Matasa 13 sun rasu bayan ruftawar kasa a wurin da suke hakar ma’adinai a Jihar Filato