Labarai

Labarai

’Yan ta’adda sun kona gonaki 6 kafin a girbe abincin da aka noma a Kaduna

Manomin ya ce bara ya samu buhu 160 na masara a gonar kuma yana sa ran samun fiye da haka a bana, amma kafin ya girbe ’yan fashin daji suka kona gonar

Lakurawa na amfani da jirgi mara matuki, sun karɓe iko a kauyukan Kebbi —Bukarti

Bukarti ya bayyana cewa mayaƙan Lakurawa sun kai shekara shida a Nijeriya kuma a halin yanzu sun karɓe ayyukan sarakunan gargajiya a yankunan Jihar Ke

IPMAN da Dangote Sun cimma yarjejeniya kan fara dakon mai

Ƙungiyar ta ce cimma yarjejeniyar za ta sa a samu man fetur mai rahusa a faɗin Najeriya.

NLC ta umarci ma’aikatan da ba a biya sabon albashi ba su shiga yajin aiki

Ƙungiyar Ƙwadago ta umarci ma’aikata sun fara yajin aikin sai abin da hali ya yi a duk jihohin da ba a fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi ba

Tsadar fetur: Kanawa sun koma hawa keke da babur mai caji

Al’ummar Kano sun koma tafiya a ƙasa da hawa keke da babura masu caji sakamakon tsadar fetur