Labarai

Labarai

Lakurawa: Sojoji sun ragargaji ’yan ta’adda

Jiragen sojin Nijeriya sun halaka mayaƙan Lakurawa da dama a yayin da suke shirin kai hari a tsakanin jihohin Kebbi da Zamfara

An sace kayan babban layin lantarkin Lokoja-Gwagwalada

Wuta ta ɗauke gaba ɗaya a babban layin lantarki na Lokoja zuwa Abuja a yayin da injiniyoyin Kamfanin TCN suke ƙoƙarin gyara bayan ɓata-gari sun lalata

Lukurawa sun kashe mutum 17 a Kebbi

’Yan bindiga da ake zargin Lukurawa ne sun kashe mutum 17 a wani hari da suka kai a garin Mera da ke Karamar Hukumar Augie a Jihar Kebbi

Tsadar kayan abinci da rashin tsaro a Arewa abun damuwa ne —Sanata Babangida

Sanata ya buƙaci Gwamnatin Tarayya ta ɗauki mataki a kan lokacin kafin a shiga halin matsi.

Gwamna Buni ya jinjina wa Kwalejin El-Kanemi kan ɗawainiyar marayu

Gwamna Mai Mala Buni, ya yi jinjina ga kwalejin ilimin addinin Islama ta El-Kanemi da ke Maiduguri bisa jajircewarta wajen tallafa wa marayu daga Jiha