Labarai

Labarai

Satar taransufoma: Rayuwarku na cikin haɗari —’Yan sanda

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe, Hayatu Usman, ya yi gargaɗi ga al’umma kan tsaron taransfominin wutar lantarki, musamman yayin da ake fama da yaw

’Yan ta’adda sun sace mutum 50 sun ƙaƙaba harajin N150m a ƙauyukan Zamfara

’Yan ta’adda sun sace manoma 50 tare da ƙaƙaba wa ƙauyuka harajin Naira miliyan 150 a Jihar Zamfara

Zanga-zanga: Gwamnatin Kaduna za ta tallafa wa yaran da aka saki

Gwamnatin ta ce ta ɗauki bayanan yaran ta yadda za ta ke bibiyar rayuwarsu.

Kotu ta hana CBN riƙe kuɗin ƙananan hukumomin Kano

Kotu ta hana Gwamnatin Tarayya da Bankin CBN riƙewa ko yin katsalandan kan kuɗaɗen ƙananan hukumomin Kano na wata-wata daga asusun Tarayya

Karnuka sun kashe mai gadi

Karnuka sun kashe wani jami’in tsaron gidaje a unguwar Lekki a Jihar Legas, bayan da karnukan suka tsere daga gidan mai su.