Labarai

Labarai

An yi wa ’yar shekara 2 fyade har lahira a Bauchi

An tsinci gawar ’yar shekara biyu da aka yi wa fyaɗe har lahira a gefen masallaci a yankin Ningi da ke Jihar Bauchi.

Mutum 4 sun rasu a rikicin ƙungiyoyin asiri a Benuwe

Mazauna yankin sun koka kan yadda rikici ke ƙara yin ƙamari a yankin.

Abba ya yaba wa Tinubu kan sakin yaran da aka kama yayin zanga-zanga

Abba ya ce gwamnatinsa za ta ɗauki nauyin karatun yaran domin inganta rayuwarsu.

An yi asarar sama da N300bn a zanga-zangar yunwa — Shettima

Shettima ya buƙaci yaran su kasance mutane na gari domin taimaka wa Najeriya.

Babban layin lantarkin Nijeriya ya sake daukewa

Babban layin wutar lantarki na kasar Nijeriya ya sake daukewa