Labarai

Labarai

’Yan Boko Haram na kwararowa Nijeriya daga Chadi

Chadi ta fice daga rundunar hadin gwiwar kasashe masu yaki da Boko Haram, inda take ragargazar mayakan kungiyar suna tserewa zuwa sassan Nijeriya da N

Kotu ta sallami kananan yara da ake zargi da cin amanar kasa

Kotu ta kori karar da ake zargin kananan yara da cin amanar kasa a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa a Nijeriya.

Malaman addini na yaudarar mabiyansu saboda abin duniya — Sarkin Musulmi 

Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya zargi malaman addini yaudarar mabiyansu domin samun abin duniya.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda da ke shirin kai hari ga masu gyaran layin lantarkin Arewa

Jiragen yaƙin sojoji sun halaka ’yan ta’adda da ke shirin kai sabon hari kan masu aikin gyaran babban layin lantarkin Arewa da ya taso daga Shir

EFCC ta tsare tsohon Gwamnan Delta kan badaƙalar tiriliyan N1.3

Hukumar EFCC za ta gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, kan zargin ruf-da-ciki kan Naira tiriliyan ɗaya da biliyan 300.