’Yan sanda sun daƙile shirin ta da bam a Ondo, sun kama mutum 6
Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargin a kotu da zarar ta kammala bincike a kansu.
Labarai
Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargin a kotu da zarar ta kammala bincike a kansu.
Mazauna yankin sun ce kasuwar za ta samar musu da ƙarin damammaki da kuɗaɗen shiga.
PNGI ta yaba da goyon bayan da RMAFC ke bai wa ’yancin cin gashin kai na kuɗi ga ƙananan hukumomi.
Kwamitin ya miƙa rahoton ne bayan kammala bincikensa.
Ya bayyana rikicin cikin gida a matsayin dalilin yanke wannan hukunci.