Labarai

Labarai

An kama dattijo mai yaɗa hotunan tsofaffin ’yan matansa a Bauchi

Ya yaɗa hotunan matan da ya nema tsawon shekaru shida zuwa 20 a Bauchi.

Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 321 a jihohi 34 na Najeriya — NEC

Ambaliyar ta kuma yi sanadin raunata mutane 2,854 tare da lalata gidaje 281,000 da kadada 258,000 na gonaki.

Yara masu zanga-zangar yunwa sun sume a kotu

Yara huɗu ’yan kasa da shekaru 18 da ake zargi da cin amanar Nijeriya a lokacin zanga-zangar yunwa sun sume a kotu

Tsadar rayuwa: Kotu ta ba da belin masu zanga-zanga a kan N10m kowannensu

Kotu ta tsare samarin da suka yi zanga-zangar tsadar rayuwa a Gidan Yarin Kuje, bayan ba da belin kowannensu a kan Naira miliyan 10.

’Yan fashin daji sun sace matafiya 20 a hanyar Kontagora

Aƙalla matafiya 20 ne ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a kan hanyar Mariga zuwa Kontagora a Jihar Neja.