Labarai

Labarai

Tinubu na shirin janye ƙudurin ƙara haraji

Shugaba Tinubu na shirin janye ƙudurin neman ƙara haraji da shugabannin Arewa suka ƙi amincewa da shi

Buni ya gabatar da N320bn kasafin Yobe na 2025

Kasafin kuɗi na 2025 mai taken “Kasafin Haɓaka Tattalin Arziki da Rage Talauci an gabatar da shi ga Majalisar dokokin Jihar

Ruftawar gini ta laƙume rayukan mutum 10 a Ibadan

An ciro mutane 10 daga cikin baraguzan benen da ya ruguje, yayin da aka ceto mutane bakwai da ransu.

An ƙara mafi karancin albashin Kaduna zuwa N72,000

Gwamna Uba Sani na Jihar Kaduna ya sanar da Naira 72,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi.

Ya kamata a koma koyarwa cikin harsunan Nijeriya — Masana

An zaburar da gwamnati kan ƙudurinta ta na fara aiki da harsunan cikin gida wajen koyo da koyarwa.